Fatawa
Appearance
Fatawa shine tambaya ko n geman sani kan wata matsala ta rayuwa wacce ta shafi rayuwa zamantakewa, ko ilimin addini.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Anjima zanje neman fatawa.
- Naje nasamu fatawa dayawa yau.
- Muje musamo fatawa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244