Fawa
Appearance
FawaFawa (help·info) sana'ar yanka dabbobi.[1]
Misalai
[gyarawa]- Sarkin fawa yayi yanka a mahauta
Karin Magana
[gyarawa]- Fawa biyu tana raba hankalin ƙuda
- Da ganin sarki fawa sai miya tai zaki
- Turancin ungulu sai sarkin fawa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,21