Fice
Appearance
Fice Fice (help·info) na nufin mutum ko wani abu wanda yai suna mutane suka sanshi sosai.[1] [2] [3] Fice Fice (help·info) na nufin fita daga wani abu da ake ciki
Misalai
[gyarawa]- Musa yafi ko wani dan wasa yin fice a Nigeria
- Gwamnati na fice daga yarjejeniyar SMOA
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,65
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,28
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41