Fifita
Appearance
Fifita Abune da akeyinshi da mafici yayinda ake buƙatar iska awaje masammam lokacin zafi.
Misali
[gyarawa]- Ɗaukomin abun fifita kififita wannan yaron zafi yayiyawa.
- Jiya dadaddare nakasa barci sai fifita naketayi wallahi zafi yayiyawa.