Filla-filla
Appearance
Filla-filla Filla-filla (help·info) na nufin bayyana abu mararan ko tsage bayani daki daki.[1] [2] [3] Fice Fice (help·info) na nufin fita daga wani abu da ake ciki
Misalai
[gyarawa]- Audu ya iya fidda bayani filla filla
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,47
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,67
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,72