Jump to content

Fille

Daga Wiktionary

Fille About this soundFille  na nufin sare abu ko yanke abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Dan daba ya fille wa wani kai a tsakiyar kasuwa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,46
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,38
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51