Jump to content

Filo

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Filo wani abune Wanda mutane ke amfani dashi wajen matashin kai wajen bacci. Anayin shine da auduga


Suna jam'i. Filoluwa

Misali

[gyarawa]
  • Baccinnan badaɗi saboda babu filo.

FASSARA

[gyarawa]

Turanci: fillow