Finfus

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Finfus a fuskar wani yaro

Finfus wasu irin kananan ƙuraje ne dake fitowa a fuskar mutum.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Malam Musa yana fama da finfus

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,128