Firiji

Daga Wiktionary
Firiji a gida

Hausa[gyarawa]

Firiji Na'ura mai kama sanyi,ko me sanya ɗari. ana ajiye kayan abinci da na sha domin kada ya lalace wa a dan wani lokaci.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ruwa yayi ƙanƙara a firiji.
  • An adana kifi a firiji.
  • Inason siyen firiji

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,145