Jump to content

Fisge

Daga Wiktionary

Fisge Kalmar nanufin jan abu ahannun wani da ƙarfi ko karɓewa da izza.

Misalai

[gyarawa]
  1. Ya fisge wayasa daga hannunta yan zunnan.
  2. Da izza ya fisge wuƙan ahannun wanda yakeso yayi kisan.