Jump to content

Fiska

Daga Wiktionary

Fiska Wani halitane da ubangiji yayiwa mutane da dabbobi da aljanu domin gane ko wanene kai.

Misali

[gyarawa]
  • Naji murya amma banga fiska ba shiyasa bangane ko waneneba.
  • Nasaka gane kowanene haryanzu tunda babu fiska.