Fito
Appearance
Fito wani sauti ne na aika sako wanda akeyi da baki.
fito na nufin tsallakar da mutum daga ruwa Mai gudu idan mutum Ba zai iya wuce wa ba sai a wuce dashi.
fito bada umarnin a zo waje daga cikin wani wuri