Fitsari
Appearance
Hausa
[gyarawa]Fitsari Yana nufin ruwa da ke fita daga jikin mutane da dabbobi mara amfani, ta hanyar mafitsari.[1]
Misalai
[gyarawa]- Likita yayi gwajin fitsari.
- Ciwon yoyon fitsari.
Karin Magana
[gyarawa]- Idan fitsari banza ne kaza ma tayi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,201