Fosta
Appearance
Fosta wani babban hotone da yan film ko yan siyasa keyi.[1]
Misalai
[gyarawa]- Yan jam'iya mai mulki sun yaga fostar yan jam'iyyar adawa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,132