Jump to content

Fuji'a

Daga Wiktionary

Fugi'a na nufin yafewa ko yin afuwa akan wani laifi.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Kwana biyu ana ta mutuwar fuji'a

Fassara

[gyarawa]

Turanci: Forgiveness

Manazarta

[gyarawa]