Jump to content

fura

Daga Wiktionary
(an turo daga Fura)

Hausa

[gyarawa]

FuraAbout this soundFura  Wato fura dai na ɗaya daga cikin abincin gargajiya na hausawa kuma akanyi ta ne da gero kuma gero na daya daga cikin hatsi.ana shan ta da nono wanda fulani ke kawwwa.wa

Misali

[gyarawa]
  • Maman basho yau tana daka fura nasaidawa.