FuraFura (help·info) Wato fura dai na ɗaya daga cikin abincin gargajiya na hausawa kuma akanyi ta ne da gero kuma gero na daya daga cikin hatsi.