Jump to content

Fure

Daga Wiktionary

Fure filawa ce da ake shukawa agida Ko kuma akan hanya yana bada wani launi mai kyau sannan wa'ansu yammata ko samari suna amfani dashi wajan nuna soyayya da ƙauna gajunansu.

Misali

[gyarawa]
  • Babammu yakawo fure yace adasa agida saboda zaiƙarawa gidan kyau.
  • Yau zanhaɗu da budurwa na zan bata fure saboda soyayya ta.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Karya fure take bata yaya