Fureni
Appearance
Furenni Furenni (help·info) filawa ce da ake shukawa agida Ko kuma akan hanya yana bada wani launi mai kyau sannan wa'ansu yammata ko samari suna amfani dashi wajan nuna soyayya da ƙauna gajunansu.[1]
[2]
[3]
Misalai
[gyarawa]- Na siyo furenni zan dasa a gida
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,112
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,110
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35