Fursina

Daga Wiktionary

Fursina wani gidane babba da gwamnati take ginawa mutane masu laifi domin ahorasu ta hanyan laifinda suka aikata kuma gidan yaƙunsu ɓangarori daban daban. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  1. Ɗan azumi ya satamma gwamnati waya a taransfoma ranannan saiyau aka kamashi za'akaishi fursina.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,134
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,211