Furta

Daga Wiktionary

Furta About this soundFurta Kalamr tana nufin zance dake ake yi da baki ke nuni ga wani abu ko wani.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ta furta kalmar soyayya ga mijinta
  • Ana jiran sarki ya furta hukunci.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Mention

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170