Jump to content

Fusata

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Fusata kalmar tana nufin lallai ganin fishi da damuwa da ɓacinrai a fiskan mutum.

Misali

[gyarawa]
  • Kana ganin fuskansa kasan ya fusata karkamai magana yanzu.