Fuskanta
Appearance
Fuskanta Fuskanta (help·info) dai ta kasance wata Kalmace da take nufin inda mutum yasa a gaba kuma ya mai da hankali akai<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=fuskanta
Misalai
[gyarawa]- Ashiru na fuskantar Kora a makaranta.
- Ta fuskanta hanyar karatu
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Confront