Jump to content

Gaba (farko)

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gaba na nufin jagoranci ko zama na farko.

Misali

[gyarawa]
  • tunda sukazo naga shi ne a gaba
  • Ni ne zan zama a gaba lokacin da zamu hau motar

A wasu harsunan

[gyarawa]

English-front