Jump to content

Gacci

Daga Wiktionary

Gacci na nufin samun nasara a karshen wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya nuna juriya sosai a harkar kasuwancinshi kafun ya cimma gacci

Manazarta

[gyarawa]