Jump to content

Gaci

Daga Wiktionary

Gaci About this soundGaci  na nufin samun nasara a karshen wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya nuna juriya sosai a harkar kasuwancinshi kafun ya cimma gaci

Manazarta

[gyarawa]