Jump to content

Gada

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gada mahaɗa ko hanyar da ake bi a tsallake wani waje mai wahala.

Gada Wata dabba ce dake rayuwa a daji .

Gada wani abun ne da ake gadon shi.

Gaɗa Wani abu ne da mata ke yi.