Jump to content

Gaddi

Daga Wiktionary

Gaddi na nufin mutum baligi kuma mai girman jiki.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Wani gaddin barawo ya fada hannun yan sanda

Fassara

[gyarawa]

Turanci: Giant

Manazarta

[gyarawa]