Jump to content

Gadi

Daga Wiktionary
mai gadi

Gadi yana nufin bada kulawa da tsaro tare da kariya ga wani abu daga dukkan abinda zai zama matsala ga wannan abin.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Jarumai da gora suna gadin Gari
  • Mai Gadin Gidan Tanimu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,77
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,116