Gado
Gado Kalma ce mai Harshen Damo
- Makwanci da ake yin bacci mai ɗauke da katifa.
- Maye gurbin wani wanda ya mutu ko wanda yana sauka daga wani matsayi.[1]
Misalai[gyarawa]
- Na kwana akan gado jiya.
- Kafinta ya hada gado mai kyau da nagarta.
- Gado na zinari sai gidan sarki.
Karin Magana[gyarawa]
- Ba kullum ake kwana a gado ba.
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P14,