Gafala
Appearance
Gafala, wannan kalmar na nufin Mantuwa.
Misali
[gyarawa]- Malam ya gafala a ofishin shugaban makaranta.
'gafala' shine rashin kula har wani abin tsoro ya faru, 'gafalallu'shine marasa kula ga abin da zai auku na wahala a garesu, Kuma itama asalin kalman an arota ne daga larabci.