Jump to content

Gafarta

Daga Wiktionary

Gafarta About this soundGafarta  na nufin yafiya ko afuwa akan wani laifi.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Allah na gafarta zunubai idan mutum ya tuba

Fassara

[gyarawa]

Turanci: Forgiveness

Manazarta

[gyarawa]