Gafata
Appearance
Gafarta Gafarta (help·info) na nufin yafewa ko yin afuwa akan wani laifi.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Gwamnati ta gafartawa wasu yan bursuna
Fassara
[gyarawa]Turanci: Forgiveness
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Gardi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=35
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary