Gagarumi
Appearance
Gagarumi Gagarumi (help·info) Kalamar tana nufin abu mafi girma ko ace mafi ɗaukaka da muhimmanci.[1]
Misalai
[gyarawa]- Niamey gagarumin gari a Ƙasar Nijar.
- Gagarumin ɗan kwallon ƙafar Arsenal
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Major
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164