Gaggawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman gaggawa ta samo asali ne daga harshen Hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]yin abu cikin sauri ko hanzari.
Aikatau (v)
[gyarawa]yin aiki cikin garaje mafi yawanci ba tare da natsuwa ba.[1]
Misalai
[gyarawa]- Wani mutum yayi hatsari amma anyi gaggawar kai shi asibiti.
- Na yi gaggawa wajen yanke hukunci.
- Jami'an takwana sun yi gaggawa kai ɗauki wajen gobara.
Karin Magana
[gyarawa]- Gaggawa daga shedan ne
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): haste
- Larabci (Arabic): tasarae - تسرع
- Faransanci (French): hâte
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 141 ISBN 9789781601157.