Jump to content

Gaida

Daga Wiktionary

Gaida wata cuta ce da kananun yara ke yi, wasu yankunan suna kiran wannan cutar da ƙyanda

Misali

[gyarawa]

Yaran kauye sunyi fama da cutar gaida