Jump to content

Gaisawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gaisawa Shine tsayawa a hanya ko a gida donin amutumta juna da baiwa juna hakƙi yadda addini yatanadar.

Misali

[gyarawa]
  • Da ita da mahai fiyarta basa gaisawa saboda bata ganin mutuncin mahai fiyarnata.