Jump to content

Gaisuwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gaisuwa About this soundGaisuwa  Alama ce ta girmamawa ta mutuntawa ga al'ummah duk yaro da yake da tarbiya zaka same shi da gaida na gaba da shi.[1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Bari'inje ingaishar da babana indawo sai muwuce ko.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,76
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,114