Gajere

Daga Wiktionary
Gajeren mutum tsaye kusa da mace

Gajere na nufin dukkan abinda bai kai a kira shi da sunan dogo ba ko kuma abu wanda bashi da tsayi. Gajere kalma ce ta nahawu dake bayani akan siffa.[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Aisha gajera ce.
  • Bashir gajere ne
  • Nahaɗu da wata yarinya amma tamun gajera sosai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,162
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,247