Jump to content

Gaji

Daga Wiktionary

Gaji About this soundGaji  rashin samun karfin jiki a sakamakon yin wani aiki.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Na wuce wasu leburori sai bacci suke sakamakon sunyi aiki sun gaji

Manazarta

[gyarawa]