Jump to content

Galadima

Daga Wiktionary

Galadima About this soundGaladima  mai muƙamin yiwa sarki hidimar gabatar da baƙi a fada[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Galadima yama wani bako iso zuwa wajen sarki

Manazarta

[gyarawa]