Jump to content

Galallawa

Daga Wiktionary

Galallawa Mutun Wanda yake Wawa mara wayau ko Kuma gayauna. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Galallawan Yaro
  • Tsohon galallawa ne

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,165
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,250