Jump to content

Gam

Daga Wiktionary
Gam a cikin roba

Gam About this soundGam  Wani sina dari ne da ake amfani dashi wajen haɗa abubuwa kamar su takalmi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Takalmi na ya bare sai nasa mai gam na like shi
  • Nasa gam na liƙe wani rami

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,77