Gambu

Daga Wiktionary

Gambu kalmar tana nufin kofa da'ake sakawa ajikin gini.

Misalai[gyarawa]

  1. Gambun gidammu yalalace babammu yace gobe zaikira mai gyara.