Gamun-bauta
Appearance
Gamun-bauta Gamun-bauta (help·info) na nufin kammala wani sanya kayan daban daban wanda ba set daya ba ko sanya takalmi a birkice[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Yara sun faya sa takalmi gamun-bauta
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,38
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Gamun-bauta&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary