Jump to content

Gandai

Daga Wiktionary

Gandai shene mutumin da watan ramadan yakama ana azumi ammashi bayayi.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan mutumin duk girmanshi amma gandai ne bayasan yin azumi kwata kwata arayuwansa.