Gandu
Appearance
Bayani
[gyarawa]
Gandu shine babban gida a hausance wanda zaka samu a cikin sa akwai yaya da ƙananan sa suna zaune a ciki da matan su da ƴaƴansu, a wasu guraren duka waɗannan mutanen suna haɗuwa suyi abinci a tukunya ɗaya. [1] Sannan akwai kalmar gandu da ake amfani da ita wajen gona.
Misalai
[gyarawa]- Aƙwai katafaren gandu a kano
- Jiya aka sare Gandun Raken Malam Audu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci ƴaƴansu Hausa. ISBN 9789781691157.P129,