Jump to content

Gangamau

Daga Wiktionary
Gangamau da garinsa

Gangamau Sanadari mai gari da haske kalar rawaya da ake samarwa daga shukan citta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Garin gangamau.
  • An sarrafa citta zuwa gangamau.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197