Jump to content

Gangan

Daga Wiktionary

Gangan shine yin Abu tareda niyya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado da gangan ya ture Ado

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,2