Jump to content

Ganganci

Daga Wiktionary

Ganganci About this soundaGanganci  yana nufin aiwatar da wani abu wanda an san cewa matsala zata iya faruwa ta dalilin yin sa.